Heartfelt condolences to the Embassy of Turkiye in Nigeria

  • Post by:
  • February 16, 2023
  • Comments off

Jiya, Professor Isa Ali Ibrahim Pantami Ya jagoranci tawaga ta abokanen aiki zuwa Embassy na Kasar Turkiye a Abuja saboda taaziyya da jaje game da girgizan kasa da ta auku, yayi sanadiyyar rasuwar sama da mutum dubu talatin da bakwai (37,000) a kasar da kuma Syria. Har a yanzu ana kan samun gawawwaki na mutane.
Muna rokon Allah Ya musu rahama, da dukkan yan’uwan’mu da suka rigamu gidan gaskiya, kuma Ya kiyaye na gaba.

Categories: Blog